Düsseldorf

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Düsseldorf.

Düsseldorf [lafazi : /diseledorf/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Düsseldorf akwai mutane 612,178 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Düsseldorf a karni na sha biyu bayan haifuwan annabi Issa. Thomas Geisel, shi ne shugaban birnin Düsseldorf.