Duisburg

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Duisburg.

Duisburg [lafazi : /duisburg/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Duisburg akwai mutane 491,231 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Duisburg a karni na ɗaya bayan haifuwan annabi Issa. Sören Link, shi ne shugaban birnin Duisburg.