DM Aderibigbe
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | jahar Legas, 1989 (36/37 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta |
Jami'ar jahar Lagos Boston University Master of Fine Arts (en) |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
maiwaƙe da university teacher (en) |
| Kyaututtuka | |
Damilola Michael (DM) Aderibigbe (an haife shi a shekara ta 1989) mawaƙi ne ɗan Najeriya kuma masanin adabi da ke Hattiesburg a garin Mississippi. Shi Mataimakin Farfesa ne na rubutun ƙirƙira a Cibiyar Marubuta a Jami'ar Kudancin Mississippi .
Rayuwarsa Ta Kuruciya Da Karatunsa
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Legas, Aderibigbe ya sami digiri na farko a fannin tarihi a Jami'ar Legas a shekarar 2014, bayan haka kuma ya sami damar shiga shirin MFA a fannin rubuce-rubucen kirkire-kirkire a Jami'ar Boston, inda ya samu Robert Pinsky Global Fellowship. [1] Bayan ya kammala karatunsa na digiri na biyu a 2017, ya wuce Jami'ar Jihar Florida inda ya sami digirin digiri a 2022, wanda ya fi karkata a Fannin Turanci da Rubutun Ƙirƙira, tare da kuma tabo a Adabin Baƙar fata na Duniya. [2]