Daar doer in die bosveld

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Daar doer in die bosveld
Asali
Lokacin bugawa 1951
Asalin suna Daar doer in die bosveld
Asalin harshe Afrikaans
Ƙasar asali Afirka ta kudu
Characteristics
Genre (en) Fassara comedy film (en) Fassara
During 61 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Jamie Uys (en) Fassara
External links
Chronology (en) Fassara

Daar doer in die bosveld Die Bosvelder (en) Fassara

Daar doer in die bosveld ( transl. Far Away in the Bushveld ) fim ne na harshen Afrikaans kuma fim ɗin ne na farko na darektan Afirka ta Kudu Jamie Uys, wanda ya jagoranta/bada Umarni, rubutawa, samarwa, gyarawa da samar da yan wasan shirin. Matarsa Hettie Uys ta taka rawa a shirin a matsayin ƴar soyayya. An fara fitar da shi a shekara ta 1951. [1]

Yan wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jamie Uys a matsayin Hans Botha
  • Hettie Uys a matsayin Martie du Toit
  • Jurg du Preez a matsayin Koos
  • Bluks Joubert a matsayin Gert Petoors
  • Thomas Moema a matsayin Ou Thomas

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]