Damagaram

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Damagaram Wata tsohuwar masarauta ce da akayi a yankin Kudu maso gabashin kasar Jamhuriyar Nijar a yanzu, wato yankin birnin Zinder kenan. Itadai wannan masarauta ta Damagaram anyita ne tun kafin zuwan turawan mulkin mallaka.