Jump to content

Damagaram

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Damagaran)
Damagaram


Wuri
Map
 13°47′40″N 9°00′10″E / 13.7944°N 9.0028°E / 13.7944; 9.0028

Babban birni Zinder
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1731
Rushewa 1899
Taswirar Damagaram a 1891 wadda Jamusawa sukayi.
Harabar fadar sarki a Birni yankin Zinder, 1906.
Birnin Zinder daga sama, hoto daga sansanin turawan mulkin mallaka na Faransa a shekarar (1906).

Damagaram Wata tsohuwar masarauta ce da akayi a yankin Kudu maso gabashin kasar Jamhuriyar Nijar a yanzu, wato yankin birnin Zinder kenan. Itadai wannan masarauta ta Damagaram anyita ne tun kafin zuwan turawan mulkin mallaka.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.