Dambe

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Dambe.
Dambe.

Dambe gasa ce ta nuna fin karfi tsakanin mutane biyu, wadanda suka fito daga sassa biyu da ake wa lakabi kudu da arewa.