Jump to content

Dana Al-Nasrallah

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dana Al-Nasrallah
Rayuwa
Haihuwa Kuwaiti (birni), 7 ga Maris, 1988 (36 shekaru)
ƙasa Kuwait
Karatu
Makaranta Tualatin High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
takadda akan dana al nasrallah

Dana ko Danah Al-Nasrallah (an haife ta ranar 7 ga watan Maris ɗin shekara ta 1988) ƴ ar wasan tsere da filin wasa ce ƴar Kuwait wacce ke fafatawa a wasannin tsere. A shekara ta 2004, ta zama mace ta farko ta Kuwaiti mai fafatawa a gasar Olympics.[1][2]

  1. "Player Bio: Dana Al-Nasrallah - MICHIGAN STATE OFFICIAL ATHLETIC SITE". www.msuspartans.com. Archived from the original on 2010-02-12.
  2. "First female competitors at the Olympics by country". Olympedia. Retrieved 14 June 2020.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]