Kuwaiti (birni)
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
الكويت (ar) | ||||
![]() | ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kuwait | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,989,000 (2018) | |||
Labarin ƙasa | ||||
Bangare na | Kuwait | |||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Persian Gulf (en) ![]() ![]() | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:00 (en) ![]() |
Birnin Kuwaiti[1] (da Larabci: مدينة الكويت) birni ne, da ke a ƙasar Kuwaiti. Shi ne babban birnin ƙasar Kuwaiti. Kuwaiti yana da yawan jama'a kimanin 2,200,000 bisa ga jimillar 2020. An gina birnin Kuwaiti a shekara ta 1613.
Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]
-
Kuwait
-
Dogayen gine-gine a birnin Kuwait
-
Birnin Kuwait daga arewa
-
Murthadha, Kuwait
-
Murghab, birnin Kuwait
-
Sabat in Kuwait.jpg