Marseille

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Babban cocin Notre-Dame de la Garde, a Marseille.
Tsohon tashar jiragen ruwa a Marseille.


Marseille [lafazi : /marsey/ ko /marsei/] birnin kasar Faransa ce. A cikin birnin Marseille akwai mutane 1 743 990 a kidayar shekarar 2014.

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.