Daniel Okyere
Appearance
ASIAMAH, Manjo Daniel Okyere An haife shi 14 ga watan Satumba, 1941 ya kasan ce kuma shi sojan Ghana ne
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara makarantar Primary din shi ne a Middle Schools,1946 bayan ya kammala sai ya shiga Labone Secondary School a 1956 ya kuma shiga Military Academy a shekaran 1961, ya rike mukaman kwamanda daban-daban na ma'aikatan Sojojin Ghana.[1]
Yayi auren shi ne a shekaran 1966
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p, 215|edition= has extra text (help)