Daniel Oluremilekun

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

ASEKUN, Daniel Oluremilekun, MB, BS, An haife shi ne a nanar 6 ga watan Oktoban shekarar 1925, Ijebu-Ode, Jihar Oyo, Najeriya, ya kuma kasan ce shi likitan mata na Najeriya

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

ya auren shi ne a ranar 11 ga watan Oktoba, 1955, san nan suna da diya daya Ya kasan ce ya fara karatun shi ne a St Matthew's School, Benin City,1931-37,Church Missionary Society Grammar School,Lagos,1938-44,School of Pharmacy,Yaba,Lagos,1945-47,Norwich City College and Art School, England, 1947, Jami'ar Durham, Ingila, 1948-55; likitan fida, Asibitin Sarauniya Elizabeth, Gate-shead, Ingila, 1955, likitan gida, Babban Asibitin Bensham, Janairu-Yuli 1956, likita, Ma’aikatar Lafiya ta Tarayya, Najeriya, 1956, babban jami’in kiwon lafiya, 1966-68, mai ba da shawara a fannin kiwon lafiya. and'Gynaecology, Lagos, 1968-71, babban mai ba da shawara, Island Maternity Hos-pital, Lagos, 1971; memba, Royal College of Obstetricians and Gynaecologists, London tun 1967; Mataimakin shugaban kasa, gamayyar kungiyoyin wasan ninkaya na Afirka, shugaban kungiyar wasan ninkaya ta Amateur Association of Nigeria; abubuwan sha'awa: wasan ninkaya, daukar hoto; adireshin hukuma: Asibitin Ma-ternity Island, Campbell Street, Legas.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)