Daraya Dejene

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dejene, Dejene, an haife shi a shekarata 1940, a kasar Habasha.

Karatu da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Ya zurfafa ilimi a fannin (Accountancy and Commerce), yayi chief accountant, NRDC,1973-74, ya jagoraci Department of Finance, ETTC,1975-76, aka zabe shi a matsayin chief accountant, International Livestock Centre for Africa (ILCA), 1976.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Africa who's who (2nd ed ed.). London: Africa Books Ltd. 1991. ISBN 0-903274-17-5. OCLC 24954393. Empty citation (help): p.p,324.381|edition= has extra text (help)