Datu Mustapha Datu Harun
Appearance
Datu Mustapha Datu Harun | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
15 Satumba 1974 - 1974
16 Satumba 1963 - 16 Satumba 1965
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Kudat (en) , 31 ga Yuli, 1918 | ||||||
ƙasa | Maleziya | ||||||
Mutuwa | Kota Kinabalu (en) , 2 ga Janairu, 1995 | ||||||
Makwanci | Tun Datu Mustapha Memorial (en) | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Kyaututtuka | |||||||
Imani | |||||||
Addini | Musulunci | ||||||
Jam'iyar siyasa | United Sabah National Organisation (en) |
Datu Mustapha bin Datu Harun, ko Tun Mustapha A takaice (31 watan Yuli shekara ta 1918 zuwa 2 ga watan Janairu shekara ta 1995 [1]), babban ɗan siyasa kasar Malaysian ne wanda ya yi aiki a matsayin Babban Minista na 3 na Sabah daga watan Mayu shekara ta 1967 zuwa Nuwamba shekara ta 1975 da kuma Yang Di-Pertua Negara a 1 ga watan Satumba shekara ta 1963 zuwa Satumba shekara ta 1965 kuma Shugaban Ƙungiyar Sabah ta Ƙasa (USNO). Ya kasance muhimmiyar jam'iyya a cikin tattaunawar da ta kai ga kafa Malaysia a ranar 16 ga Satumba shekara ta 1963.