Jump to content

David Okali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
David Okali
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a Malami
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya

David Okali, Farfesa ne a fannin ilimin daji a Jami'ar Ibadan kuma tsohon shugaban Kwalejin Kimiyya ta Najeriya wanda ya gaji Farfesa Gabriel Babatunde Ogunmola a shekarar 2006.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "NUC rewards 17 dons, others at anniversary". nigeria.gounna.com. Archived from the original on July 14, 2015. Retrieved July 13, 2015.
  2. "Members of Council". Nigerian Academy of Science. Archived from the original on July 7, 2015. Retrieved June 7, 2015.