Jump to content

Dawud Olad Al-Sayed

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dawud Olad Al-Sayed
Rayuwa
Haihuwa 1953 (71/72 shekaru)
Sana'a
Sana'a marubin wasannin kwaykwayo

Dawood Olad Al-Seyed (Arabic; an haife shi a ranar 14 ga watan Afrilu, na shekara ta 1953, a Marrakesh), darektan fina-finai ne na Maroko, marubuci, kuma mai daukar hoto.[1]

  1. "Daoud Aoulad-Syad's Morocco". The Eye of Photography Magazine (in Turanci). February 27, 2018. Retrieved 2022-02-09.