Debórah Weil
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | mace |
| Suna | Déborah |
| Sunan dangi | Weil |
| Shekarun haihuwa | 29 Satumba 1957 |
| Wurin haihuwa | Mexico |
| Lokacin mutuwa | 6 Nuwamba, 2004 |
| Sana'a |
competitive diver (en) |
| Wasa |
diving (en) |
Déborah Weil (ranar 29 ga watan Satumban 1957 – ranar 6 ga watan Nuwamban 2004) ƴar ƙasar Mexico ce. Ta yi gasar tseren mita 10 ta mata a gasar Olympics ta bazarar 1976.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Déborah Weil". Olympedia. Retrieved 19 May 2020.