Jump to content

Deni Jurić

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Deni Jurić
Rayuwa
Haihuwa Kogarah (en) Fassara, 3 Satumba 1997 (26 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  HNK Hajduk Split (en) Fassara-
 

Deni Jurić (an haife shi ranar 3 ga watan Satumba, 1997) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Croati-Ostiraliya (jini biyu) wanda ke buga wasan gaba don ƙungiyar Prva HNL Rijeka a aro daga Dinamo Zagreb. Kane ne ga ɗan wasan ƙasar Australiya Tomi Juric.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]