Jump to content

Dennis Mugo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dennis Mugo
Rayuwa
Sana'a

OJ.Dennis Mugo ɗan wasan kwaikwayo ne Dan Kenya, wanda aka fi sani da OJ.[1]

Ya fara yin wasan kwaikwayo a cikin jerin shirye-shiryen talabijin na makarantar sakandare Tahidi High. Ya kuma kasance daga cikin ƙungiyar fasaha ta Tahidi da mataimakin darektan. Ya yi aiki a matsayin Yaro banza acikin shirin fim.[2]

Yana aiki ga Gwamnatin Gundumar Embu a Ma'aikatar Karfafa Matasa da Wasanni. Shi ne ke kula da Kwalejin Talent kuma yana gudanar da dukkan kayan aiki. Yana aiki tare da Tahidi High actor Immaculate Murugi, wanda aka fi sani da Ashley, a makarantar.[3]

  1. "Former Tahidi High actor OJ's mother ties the knot at 60". Nairobi News (in Turanci). 2021-04-28. Retrieved 2022-01-05.
  2. Kwamboka, Rose. "Why OJ was fired". Standard Entertainment and Lifestyle (in Turanci). Retrieved 2021-11-17.
  3. Kinyanjui, Jeff (2020-08-10). "Kenya: Former 'Tahidi High' Actor OJ Resurfaces". allAfrica.com (in Turanci). Retrieved 2021-11-17.