Desrances
Appearance
Desrances | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2019 |
Ƙasar asali | Burkina Faso |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta | Apolline Traoré (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Desrances fim ne mai ban sha'awa na wasan kwaikwayo na Burkinabé 2019 wanda, Apolline Traoré ya ba da umarni sai Denis Cougnaud ya shirya.[1][2] Taurarin shirin sun haɗa da Jimmy Jean-Louis da Jemima Naomi Nemlin tare da Evelyne Ily da Mike Danon. [ ba a kasa tantancewa ba ] An yi fim ɗin a Haiti.
Fim din da aka shirya a lokacin tashin hankalin bayan zaɓen 2010-11 a Ivory Coast kuma ya ta'allaka ne kan jajircewar wata. yarinya 'yar shekara 12. An fara haska fim din ne a bikin fina-finai da talabijin na Panafrican na Ouagadougou (Fespaco). Har ila yau, an zaɓi fim din ne a matsayin wanda ya yi fice a matsayin gwarzon dan wasan kwaikwayo a Afirka Movie Academy Awards.
Yan wasan shirin
[gyara sashe | gyara masomin]- Jimmy Jean-Louis as Francis Desrances
- Jemima Naomi Nemlin as Haila
- Evelyne Ily
- Mike Danon
- Narcisse Afeti
- Tiekoumba Dosso
- Missa Ndri
- Delphine Ouattara
- Bienvenue Neba
- Toty Djah
Awards and nominations
[gyara sashe | gyara masomin]Shekara | Kyauta | Iri | Mai karba | Sakamako | Madogara |
---|---|---|---|---|---|
2020 | African Movie Academy Awards | Best Film | Desrances | Ayyanawa | [3] |
Best Director | Appoline Traore | Ayyanawa | |||
Best Actor in a Leading Role | Jimmy Jean-Louis | Lashewa | |||
Best Actor in a Supporting Role | Narcisse Afeti | Ayyanawa | |||
Best Actress in a Supporting Role | Evelyne Juhen | Ayyanawa | |||
Achievement in Cinematography | Desrances | Ayyanawa | |||
Achievement in Editing | Ayyanawa | ||||
Best Visual Effects | Ayyanawa | ||||
Best Sound | Ayyanawa | ||||
Most Promising Actor | Naomi Nemlin | Ayyanawa |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ AlloCine. "Desrances" (in Faransanci). Retrieved 2021-10-01.
- ↑ admin. "Desrances". 26th International Film Festival of Kerala (in Turanci). Archived from the original on 2021-10-19. Retrieved 2021-10-01.
- ↑ ""The Milkmaid", Ramsey Nouah win big in 2020 AMAA - P.M. News". pmnewsnigeria.com. Retrieved 2021-09-10.