Dhu al Ki'dah
![]() | |
---|---|
calendar month (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
sacred month (en) ![]() ![]() |
Mabiyi | Shawwal |
Ta biyo baya | Zulhajji |
Dhu al Ki'dah ko Dhu'l-Qi'dah ko Dhu'l-Qa'dah ,ko Zulqida (Larabci : ﺫﻭ ﺍﻟﻘﻌﺪﺓ ), Furici; [ðʊlˈqɑʕda] ) shine wata na goma sha daya cikin jerin watannin Musulunci. Yana daya daga cikin watanni hudu masu alfarma a musulunci.