Diane Haigh
Diane Haigh | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1949 |
Mutuwa | 2022 |
Sana'a | |
Sana'a | Masanin gine-gine da zane |
An haifi Haigh a cikin shekara ta 1949 a Kendal . Mahaifinta, Donald Haigh, masaniyar gine-gine ce. Ta yi karatun gine-gine a Kwalejin Newnham a Jami'ar Cambridge, ta kammala a shekara 1971, sannan ta kammala digiri na biyu a Kwalejin Darwin ta Cambridge. Ta auri William Fawcett, wani abokin aikin gine-ginen da ta hadu da shi a Cambridge kuma wadda sau da yawa ta yi aiki tare dashi.
Sana'a
[gyara sashe | gyara masomin]A cikin shekara 1982, Haigh, Fawcett da 'ya'yansu biyu sun ƙaura zuwa Hong Kong, inda Haigh ta koyar a Sashen Architecture na Jami'ar Hong Kong har zuwa shekara 1985. Sun koma Cambridge a cikin shekara 1986 kuma Haigh ta fara aiki da Freeland Rees Roberts; Ayyukanta a can sun haɗa da maido da wani ɓangare na Thorpe Hall a Peterborough don amfani da shi azaman asibiti. A farkon shekarun 1990, Haigh da Fawcett sun hada kai kan maido da gidaje biyar da Baillie Scott ya tsara a Cambridge, kuma suka buga littafi mai suna Baillie Scott: Gidan Fasaha game da gidajen. [1]
Daga shekara From 1995 to zuwa shekara2016, Haigh takasance darekta ce mai karantar Trinity Hall, Cambridge, kuma ta bada lokacinta rana kun sati aiki cikin London Kuma , weekend nata tayi supervising na dalibanta cikin cambridge . She moved to the architectural firm Allies and Morrison in 1996 as a director and remained at the firm until 2016. At Allies and Morrison, she led projects including the refurbishment of Queen's House to meet modern accessibility standards (1999), the conversion of Baillie Scott's Blackwell house into an art gallery (2001), and refurbishment of the Royal Observatory's Astronomy Centre (2007) and the Royal Festival Hall (2007).[1][2] Haigh's work on these historic buildings influenced the guidance of English Heritage—which had previously objected to her proposed designs—on the principles of conservation and restoration.[1] She was appointed a director of design review at the Commission for Architecture and the Built Environment in 2007.[2]
Daga baya a rayuwa Haigh ya tabarbare motsi. Ta mutu ba zato ba tsammani a ranar 31 ga Yuli shekara 2022.