Director K
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Lagos, 13 Nuwamba, 1993 (32 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta | Yaba College of Technology |
| Sana'a | |
| Sana'a | darakta |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Director K Aremu Olaimola Qudus shi mawakin bidiyon wakokine a Nijeriya. Ya Yi aiki tare da masu waka daban-daban na ginin bidiyon waka kamar Wizkid, Skepta, Davido, Burna Boy da sauran mutane. Ya samu karramawa a wata shahararren sashen Headies na shekarar 2020 don bidiyon wakoki na shekara.[1]