Djalal Ardjoun Khalil
Appearance
|
| |||
| |||
| Rayuwa | |||
| ƙasa | Cadi | ||
| Karatu | |||
| Makaranta |
Jami'ar N'Djamena 2000) licentiate (en) Inter-State School of Veterinary Sciences and Medicine of Dakar (en) Université Cheikh Anta Diop (en) Université Nazi Boni (en) | ||
| Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da minista | ||
Djalal Ardjoun Khalil ta kasan ce Yar siyasan ƙasar Chadi, malama ce, kuma mai bincike . [1]
Khalil ta kasance kuma Ministan Mata, Kare Kananan yara da Haɗin kan Ƙasa tun daga ranar 9 ga watan Nuwamban shekarar 2018. [2]
Ayyuka
[gyara sashe | gyara masomin]Khalil ya kasance Ministan bunkasa yawon buda ido, Al'adu da kere kere daga 8 ga Mayun shekarar 2018, zuwa Nuwamba 9, 2018. [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-04-12. Retrieved 2021-06-12.
- ↑ https://www.jeuneafrique.com/pays/tchad/gouvernement/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-01-23. Retrieved 2021-06-12.