Jump to content

Dodji Fanny

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dodji Fanny
Rayuwa
Haihuwa Lomé, 15 ga Afirilu, 1987 (37 shekaru)
ƙasa Togo
Sana'a
Sana'a table tennis player (en) Fassara

Kokou Dodji Fanny (an haife shi ranar 17 ga watan Afrilu 1987 a Lomé) ɗan wasan table tennis ne na Togo. Ya wakilci Togo a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020[1] kuma ya kasance ɗaya daga cikin masu ɗaukar tutar Togo a Parade of Nations.[2]

Fanny ya sha kashi da ci hudu da nema a hannun Andrej Gacina a zagayen farko na wasan kwallon tebur na maza a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2020.[3]

  1. "FANNY Kokou Dodji" . olympics.com . Archived from the original on 29 July 2021. Retrieved 29 July 2021.
  2. Agbenou, Mensah. "Togo-List of athletes at the Tokyo 2020 Olympic Games" . icilome.com . Retrieved 29 July 2021.
  3. Kalfa, David. "Tokyo 2021: Kokou Dodji Fanny, un pongiste togolais ravi aux JO" . rfi.fr . Retrieved 29 July 2021.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]

Profile on olympics.org Archived 2021-07-29 at the Wayback Machine

Kokou Dodji Fanny at ITTF

Kokou Dodji Fanny at Olympedia