Jump to content

Domingo Okorie

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Domingo Okorie
Rayuwa
Haihuwa 25 Satumba 1942
ƙasa Najeriya
Mutuwa 6 ga Janairu, 2023
Karatu
Makaranta Kwalejin Gwamnati Umuahia
Sana'a
Sana'a chemist (en) Fassara
Kyaututtuka
Mamba Makarantar Kimiyya ta Najeriya

Domingo Okorie (An haifeshi ranar 25 ga watan Satumba, 1942) [1] farfesa ne a fannin sinadarai 'dan Najeriya kuma sakataren Kwalejin Kimiyya ta Najeriya.[2] Ya rasu a Ibadan a ranar 6 ga Janairu, 2023.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. nyaknno, esso. "OKORIE, Prof Domingo Amechi". Blerf's Who is who in Nigeria. Retrieved 7 January 2023.
  2. "Members of Council". Nigerian Academy of Science. Archived from the original on July 7, 2015. Retrieved June 6, 2015.