Dongo, Mali
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Mali | |||
| Region of Mali (en) | Mopti Region (en) | |||
| Cercle of Mali (en) | Youwarou Cercle (en) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 339 km² | |||
| Altitude (en) | 253 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en) | |||
Dongo yanki ne na Cercle na Youwarou a yankin Mopti na Ƙasar Mali . Babban ƙauyen yana Kormou-Marka . A cikin shekarar 2009 gundumar tana da yawan jama'a kimanin 11,421.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Majiyoyi
[gyara sashe | gyara masomin]- .
