Dora Hernández
Appearance
| mutum | |
| Bayanai | |
| Jinsi | mace |
| Suna | Dora |
| Shekarun haihuwa | 15 ga Yuli, 1948 |
| Wurin haihuwa | Mexico |
| Sana'a |
competitive diver (en) |
| Wasa |
diving (en) |
Dora Hernández (an haife ta ranar 15 ga watan Yulin 1948) ƴar ƙasar Mexico ce. Ta yi gasar tseren mita 10 na mata a gasar Olympics ta bazarar 1968.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Dora Hernández at Olympedia
- ↑ "Dora Hernández". Olympedia. Retrieved 18 May 2020.