Dorawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Dorawa bishiyace mai launin Kore wadda take iya fitar da yaya sau daya a shekara, yayan kuma ana sha, ana fidda kalwa a jikinta, sannan kuma anayin amfani da ita wajan yin daudawa wacce ake sawa a miya, kamar miyar kuka, miyar kubewa, miyar tafasa, miyar karkashi dadai sauransu.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]