Dortmund

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Dortmund.

Dortmund [lafazi : /dortemund/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Dortmund akwai mutane 586,181 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Dortmund a karni na tara bayan haifuwan annabi Issa. Ullrich Sierau, shi ne shugaban birnin Dortmund.