Dozie Nwankwo
![]() | |||
---|---|---|---|
21 Nuwamba, 2019 - District: Njikoka/Dunukofia/Anaocha | |||
Rayuwa | |||
ƙasa | Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Mamba |
house of representatives (en) ![]() | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | All Progressives Grand Alliance |
Dozie Ferdinand Nwankwo (an haife shi ranar 8 ga watan Mayu, 1975) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya wakilci Njikoka/ Anaocha da Dunukofia Federal Constituency a Majalisar Wakilai. Shi mamba ne a jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA). Ya ci zaben fidda gwani a karkashin jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) na gundumar Anambra ta tsakiya don zaben Sanata na 2023. Sai dai kuma ya sha kaye a hannun dan takarar jam’iyyar Labour Party (LP).[1] [2]
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Dozie Ferdinand Nwankwo (an haife shi 8 ga Mayu 1975) ɗan siyasan Najeriya ne wanda ya wakilci Njikoka/ Anaocha da Dunukofia Federal Constituency a Majalisar Wakilai. Shi mamba ne a jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA). Ya ci zaben fidda gwani a karkashin jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) na gundumar Anambra ta tsakiya don zaben Sanata na 2023. Sai dai kuma ya sha kaye a hannun dan takarar jam’iyyar Labour Party (LP).