Dutsen Mururata

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Dutsen Mururata
General information
Height above mean sea level (en) Fassara 5,864 m
Topographic prominence (en) Fassara 1,669 m
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 16°31′50″S 67°49′39″W / 16.5306°S 67.8275°W / -16.5306; -67.8275
Mountain range (en) Fassara Cordillera Real (en) Fassara
Kasa Bolibiya
Territory La Paz Department (en) Fassara

Mururata dutse ne acikin Cordillera Real na Bolivia. Kimanin 35 km Gabas da La Paz, Mururata ya ta'allaka ne ga Arewacin Illimani. Mururata ana iya hawan, saboda siffarsa ba ta ƙunshi cikas masu wahala ba.

Tatsuniyar cikin gida ta bayyana cewa siffar Mururata, mai kyan gani idan aka kwatanta da Illimani makwabciyarta, ya zama haka ne saboda wani kishi. Da alama Mururata ya fi Illimani tsayi, sai Illimani ya sare kan Mururata.

Wata sigar ta ce Mururata ya raini kan Inca. A sakamakon haka ne Inca ya fusata har ya harbe Mururata tareda katafarensa ya aika saman Mururata zuwa Altiplano don ƙirƙirar dutse mafi tsayi a Bolivia mai suna Sajama.[1]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Chakaltaya
  • Pirqa Pata
  • Sirk'i Qullu

Bayanan kula[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Empty citation (help)