Jump to content

Eddie griffin

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eddie griffin
Rayuwa
ƙasa Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta University of Rochester (en) Fassara Doctor of Philosophy (en) Fassara
University of California, San Diego (en) Fassara Digiri
Sana'a
Sana'a geneticist (en) Fassara
Mamba National Academy of Sciences (en) Fassara

Edward Rubin Griffin an haifeshi 15 ga watan Yuli shekarar 1968 ya shaharren Dan wasan barkwancinci ne Kuma jarumi ne a harkar fim a kasar Amurka. Shine Wanda akafi sani da shahara a matsayin eddie sherman acikin fim dinsa Wanda ya shahara Mai suna undercover brother Kuma sunansa ya kasance na 61 cikin shahararru a cikin yan wasan barkwanci guda Dari a duniya

[1]

  1. Comedy Central Presents: 100 Greatest Stand-Ups of All Time at IMDb "Eddie Griffin finds his material in his funky, troubled family". Archived from the original on March 27, 2018. Retrieved October 11, 2009