Jump to content

Edith Hoelzl

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edith Hoelzl
Rayuwa
ƙasa Austriya
Sana'a
Sana'a alpine skier (en) Fassara
Kyaututtuka

Edith Hoelzl 'yar Austriya ce mai tseren tsalle-tsalle. Ta wakilci Austria a wasannin nakasassu na lokacin sanyi na shekarar 1984 da kuma a wasannin nakasassu na lokacin sanyi na 1988. A dunkule dai ta samu lambobin zinare guda biyu da na azurfa daya da tagulla daya.[1]

Nasarorin da ta samu

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasar Wuri Matsayi Taron Lokaci
1984 Wasannin Paralympics na hunturu ta 1984 Innsbruck, Austria 1st Downhill B2 1:43.06
1st Alpine Combination B2 0:37.46
1988 Wasannin Paralympics na hunturu ta 1988 Innsbruck, Austria 2nd Downhill B2 0:54.10[2]
3rd Giant Slalom B2 2:06.79[3]
  1. "Edith Hoelzl". paralympic.org. Archived from the original on 9 December 2019. Retrieved 9 December 2019.
  2. "Alpine Skiing - Women's Downhill B2". paralympic.org. Archived from the original on 9 December 2019. Retrieved 9 December 2019.
  3. "Alpine Skiing - Women's Giant Slalom B2". paralympic.org. Archived from the original on 9 December 2019. Retrieved 9 December 2019.