Edmonton

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
File:Edmontonmontage1.jpg

Edmonton (lafazi : /edemonetone/) birni ne, da ke a lardin Alberta, a ƙasar Kanada. Ita ce babban birnin lardin Alberta. Edmonton tana da yawan jama'a 932,546, bisa ga ƙidayar shekara 2016. An gina birnin Edmonton a shekara ta 1795. Edmonton na akan kogin North Saskatchewan ne.