Edwige Bancole

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Edwige Bancole
Rayuwa
ƙasa Benin
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 

Edwige Bancole 'yar wasan tsere ce ta ƙasar Benin. Ta yi gasar tseren mita 100 na mata a gasar Olympics ta bazara ta 1980. [1] Ita ce mace ta farko da ta wakilci ƙasar Benin a gasar Olympics.[2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Edwige Bancole Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 2016-12-04. Retrieved 4 July 2017.
  2. "First female competitors at the Olympics by country". Olympedia. Retrieved 8 June 2020.