Jump to content

Ekaette Unoma Akpabio

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ekaette Unoma Akpabio
Rayuwa
Ƴan uwa
Abokiyar zama Godswill Obot Akpabio
Sana'a

Misis Ekaette Akpabio (an haifeta ranar 9 ga watan Yunin,shekarar 1971) zuwa ga marigayi Godwin da Beatrice Nkemdilim Ejike dukkansu daga Ozom Aguobu-¬Owa, karamar hukumar Ezeagu ta jihar Enugu amma ta zama 'yar Akwa Ibom ta hanyar auren tsohon Gwamna Godswill Akpabio kuma ta yi tasiri sosai. akan Jihar.

Tarihi da Karatu

[gyara sashe | gyara masomin]

Ta halarci makarantar firamare ta Zik Avenue, a garin Enugu kafin ta ci gaba da zuwa makarantar sakandaren 'yan mata ta garin, Enugu domin yin jarabawar kammala karatun sakandaren Afirka ta Yamma, Ekaette Unoma Akpabio ta samu Degree a fannin ilimin lissafi daga Jami'ar Jihar Abia, Uturu, Jihar Abia. Ita cikakkiyar Katolika ce kuma mai sadaukarwa sosai wacce ke sadaukar da kai ga ayyukan agaji da ayyukan alheri.

http://akwaibomcelebrates.com/team/her-excellency-ekaette-unoma-akpabio/ Archived 2021-01-16 at the Wayback Machine