El Icha
Appearance
| El Icha | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2010 |
| Ƙasar asali | Tunisiya |
| Characteristics | |
| During | 17 Dakika |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Walid Tayaa |
| 'yan wasa | |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
El Icha (Life) fim ne na shekarar 2010 daga Tunisiya.
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Havet 'yar Tunisiya ce mai kimanin shekaru arba'in. Bazawara ce kuma tana da ɗa ɗan shekara ashirin da ya yi hijira zuwa Kanada. Tana zaune tare da mahaifiyarta a wata unguwa tana aiki a Tunis, kuma tana aiki a matsayin ma'aikaciyartallan wayar hannu na wani kamfani na Faransa da aka shigar a birnin Tunis. Kowace safiya, ta kan tashi don aiki, tana nutsewa cikin yanayin shaƙatawa. A gida, rayuwarta ta kasance ɗaya ce kuma ba ta da ra'ayi.
Kyauta
[gyara sashe | gyara masomin]- Festival de Cine Mediterráneo de Tetuán 2010