Elhadji Ciss
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | 26 ga Yuni, 1994 (31 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Abdoulaye Elhadji Ciss (an haife shi 26 ga watan Yunin 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma ɗan ƙasar Senegal wanda ke taka leda a kulob ɗin FC Sion na Switzerland, a matsayin mai tsaron baya. [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Elhadji Ciss at Soccerway. Retrieved 20 June 2018.
- ↑ Veikkausliigan siirrot talvella 2018-2019, veikkausliiga.com, 23 December 2018