Elise Foniyama Thiombioano Ilboudo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Elise Foniyama Thiombioano Ilboudo ƙwararriya ce a fannin tarihi kuma 'yar siyasa a Burkina Faso. [1]

Tun a ranar 10 ga watan Janairu, 2020, ta kasance ministar al'adu, fasaha, da yawon buɗe ido ta Burkina Faso.[2] Ta kasance tana da alaƙa da Ƙungiyar Jama'a don Ci gaba (People's Movement for Progress). [3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Ministère de la culture : Elise Foniyama Ilboudo Thiombiano remplace Abdoul Karim Sango". 11 January 2021.
  2. "Ministère de la culture : Elise Foniyama Ilboudo Thiombiano remplace Abdoul Karim Sango". 11 January 2021.
  3. "Ministère de la culture : Elise Foniyama Ilboudo Thiombiano remplace Abdoul Karim Sango". 11 January 2021.