Elizabeth Baring
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1702 |
| Mutuwa | 1766 |
| Ƴan uwa | |
| Mahaifi | John Vowler |
| Mahaifiya | Elizabeth Townsend |
| Abokiyar zama |
John Baring (en) |
| Yara |
view
|
| Karatu | |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
business magnate (en) |
Elizabeth Baring (a shekarar 1702 - 1766), Ta kasan ce wata 'yar kasuwar Ingila ce. [1]
Ta kuma auri Bajamushe mai baƙunci Johann Baring, wanda ya kafa kasuwancin cinikin ulu wanda ya zama ɗayan manyan kamfanoni a masana'antar ulu ta Burtaniya. Suna da yara biyar: John Baring, Thomas Vowler, Sir Francis Baring, 1st Baronet, Charles, da Elizabeth.[2] Ta mallaki kamfanin ne bayan mutuwar mijinta a 1748. Ta gudanar da shi cikin nasara kuma an bayyana ta a matsayin mace mai hankali da kyakkyawar ma'amala ta kasuwanci, kuma tana daga cikin mata 'yan kasuwa da suka fi samun nasara a lokacin. Kamfanin ta ya zama ɗayan mafi girma a Biritaniya kuma shine tushen abin da daga baya ya zama Bankin Barings .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Oxford Dictionary of National Biography ID
- ↑ "Timeline | Northbrook Provenance Research". northbrook.cmoa.org (in Turanci). Retrieved 2020-07-27.