Jump to content

Emmanuel Udende

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Emmanuel Udende
Rayuwa
Sana'a

Emmanuel Memga Udende ɗan siyasan Najeriya ne, wanda zaɓaɓɓen Sanata ne mai wakiltar mazabar Benuwe ta Arewa maso Gabas (Zone A) a jam'iyyar jam'iyyar All Progressives Congress|APC. Ya doke Sanata mai ci kuma tsohon gwamnan jihar Benuwe, Gabriel Suswam a zaɓen 25 ga Fabrairu, 2023, na majalisar dokokin ƙasar nan.[1]

  1. Silas, Don (2023-02-27). "Election result: PDP's Suswam loses Benue North East Senatorial district to APC's Udende". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-04-22.