Eniel Polynice

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eniel Polynice
Rayuwa
Haihuwa Sarasota (en) Fassara, 18 Mayu 1988 (35 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Booker High School (en) Fassara
University of Mississippi (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
South Bay Lakers (en) Fassara-
Ole Miss Rebels men's basketball (en) Fassara2006-
 
Muƙami ko ƙwarewa point guard (en) Fassara
Nauyi 220 lb
Tsayi 77 in

Eniel Polynice (an haife shi a watan Mayu 18, 1988) [1] ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Amurka na ƙungiyar Saint-Quentin na LNB Pro B.

Tarihin Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Polynice a Sarasota, Florida.[2] Ya kammala karatu digirin BA tare da Ole Miss tare a fannin Watsa Labarai da MA a cikin Sadarwa daga Seton Hall. Baya ga Ingilishi, yana iya magana da Faransanci, da Haitian Creole. Shi kane ne ga tsohon sojan NBA mai ritaya kuma tsohon zagayen farko, zabi na takwas gaba ɗaya na Chicago Bulls, Olden Polynice.[3][4]

A matsayin Kwararre[gyara sashe | gyara masomin]

Polynice shine zaɓi na zagaye na uku na Los Angeles D-fenders a cikin 2011 na NBA Development League kuma ya zama ɗan wasa na kawai na ƙungiyar a waccan shekarar. A matsayinsa na mai tsaron baya, wanda aka auna shi da 7 ft 2 in, wanda ke ba shi damar buga ƙaramin matsayi na gaba. Tun lokacinsa a ƙungiyar D-League, ya taka leda a gasar lig-lig na duniya da yawa.[3][5][6]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. ESPN: Eniel Polynice
  2. "Facts and Figures: 2011-2012 Los Angeles D-Fenders Media Guide (pg. 15)" (PDF). NBA.com. Archived from the original (PDF) on April 8, 2014. Retrieved November 27, 2015.
  3. 3.0 3.1 Dell, Chris, ed. (July 10, 2012). "Basketball: Pro career spans world for Eniel Polynice". Herald Tribune. Retrieved November 26, 2015.
  4. Babiarz, Lou, ed. (November 3, 2011). "D-League draft: Wizards trade Major". Bismarck Tribune. Retrieved November 26, 2015.
  5. Basketball Reference: Eniel Polynice D-League Stats
  6. Eric, ed. (January 30, 2015). "Eniel Polynice inks with San German". Court Side Newspaper. Retrieved November 26, 2015.