Ephraim Nwuzi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ephraim Nwuzi
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

7 Oktoba 2020 -
District: Etche/Omuma
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 - 7 Oktoba 2020
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Rivers State People's Democratic Party (en) Fassara

Ephraim Nwuzi dan siyasar jihar Ribas ne wanda ya taba rike mukamin kwamishinan samar da ayyukan yi da karfafawa.[1] A zaben 2019, ya tsaya takara a karkashin jam’iyyar Peoples’ Democratic Party, ya kuma lashe kujerar majalisar wakilai ta tarayya. Shi dan jam’iyyar PDP ne na jihar Ribas. Tsohon shugaban karamar hukumar Etche ne.[2]

A shekarar 2011, majalisar koli ta sarakunan gargajiya ta Etche ta ba shi mukamin Ekwueme 1 na Etche.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Hon. Nweke, Others Commend Gov. Wike Over Chief Nwuzi`s Appointment". National Network. 25 November 2015. Archived from the original on 12 January 2017. Retrieved 21 September 2016.
  2. "Etche Students Hail Nwuzi Over Dev Efforts". The Tide. 10 January 2010. Retrieved 21 September 2016.
  3. "ANALYSIS: How defection has elevated, marred the PDP in the past years" (in Turanci). 2020-12-25. Retrieved 2022-02-22.