Jump to content

Eshetu Tura

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eshetu Tura
Rayuwa
Haihuwa Ketema (en) Fassara, 19 ga Janairu, 1950 (74 shekaru)
ƙasa Habasha
Sana'a
Sana'a long-distance runner (en) Fassara da Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 66 kg
Tsayi 179 cm

Eshetu Tura (Amharic: አሸቱ ቱራ ; (an haife shi a ranar 19 ga watan Janairu, 1950) dan Kasar Habasha ne koma dan wasan tsere ne mai dogon zango, daga Habasha. Ya lashe lambar tagulla a tseren mita 3,000 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1980.

Tura ya ci lambar azurfa a bayan Kip Rono a gasar cin kofin Afirka na farko a shekarar 1979. A cikin shekarar 1982, ya lashe gasar steeplechase da azurfa a tseren mita 5000.[1]

A halin yanzu Tura yana aiki a matsayin kocin steeplechase na kungiyar wasannin guje-guje tsalle tsalle ta kasar Habasha, [2] inda kuma ya yi aiki a matsayin koci ga marigayiyar 'yar wasan tsakiyar Somalia Samia Yusuf Omar. [3]

Nasarorin da aka samu

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing Habasha
1979 African Championships Dakar, Senegal 2nd 3000 m steeple 8:31.4
1982 African Championships Cairo, Egypt 2nd 5000 m 13:50.33
1st 3000 m steeple 8:30.47
  1. "African Championships" .
  2. "Ethiopian Atheltics Coaches- Woldemeskel Kostre, Yilma Berta, Tolossa Kotu, Eshetu Tura" . Archived from the original on 2006-05-12. Retrieved 2006-12-15.
  3. Somali inspiration battles against the odds

Hanyoyin hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]