Essiama
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
| Yankuna na Ghana | Yankin Yammaci, Ghana | |||
| Gundumomin Ghana | Nzema East Municipal District | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 18 m | |||



Essiama gari ne kusa da Axim a gundumar Nzema ta Gabas, gundumar a Yankin Yammacin Ghana.[1][2]
Rairayin bakin teku
[gyara sashe | gyara masomin]Essiama yana da mafi kyawun rairayin bakin teku masu a Ghana waɗanda ke zama tushen nishaɗi ga masu yawon buɗe ido masu shigowa da kuma hanyoyin rayuwa ga Mutanen yankin.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Essiama: Ghana". Retrieved 2012-07-15.
- ↑ "Govt approves 4.3 billion for Essiama Community Health Nursing School". ModernGhana.com. Retrieved 2012-07-15.
