Ester Uzoukwu
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Najeriya, 20 century |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
taekwondo athlete (en) |
Ester Uzoukwu Ta kasance 'yar wasan kwondo ce yar Najeriya ce da ke fafatawa a manyan rukunin mata. Ta lashe lambar azurfa a Gasar Wasannin Afirka ta 2015 a cikin 73 kilogiram nan[1]
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Ester Uzoukwu ta lashe lambar azurfa a Gasar Wasannin Afirka ta 2015 da aka gudanar a Brazzaville, Jamhuriyar Congo. Ta shiga cikin 73 kg taron
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Esther Uzoukwu at taekwondodata.com