Esther Augustine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Esther Augustine
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Najeriya
Suna Esther
Shekarun haihuwa 8 ga Yuli, 1987
Wurin haihuwa Najeriya
Sana'a judoka (en) Fassara
Wasa judo (en) Fassara
Esther Augustine
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 8 ga Yuli, 1987 (36 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

 

Esther Augustine (an haife ta a ranar 8 ga watan Yuli 1987) 'yar wasan judoka ce ta Najeriya wacce ta fafata a bangaren mata.[1] Ta lashe lambar azurfa a gasar All-African 2011 da lambar tagulla a gasar Judo ta Afirka ta 2008. Ta lashe gasar African Open Port Louis U63kg a shekarar 2013.[2]

Ayyukan wasanni[gyara sashe | gyara masomin]

A gasar Judo ta Afirka na shekarar 2008 a Agadir, Morocco, Augustine ya fafata a gasar kilo 63 kuma ya samu lambar tagulla.[3]

A gasar wasannin Afrika da aka gudanar a Maputo, Mozambique.[4] Ta samu lambar azurfa a gasar 63kg.[5] Ta kuma lashe gasar African Open da aka gudanar a Port Louis bayan ta halarci gasar U63kg.[1]

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. 1.0 1.1 Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Esther Augustine Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. "African Open Port Louis, Event, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
  3. "African Championships Agadir, Event, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
  4. "African Games Maputo, Event, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
  5. "African Open Port Louis, Event, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.