Esther Kamatari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

[[Category:articles

with short description]]
Esther Kamatari
Princess of Burundi
Esther Kamatari in 2009.
Haihuwa (1951-11-30) 30 Nuwamba 1951 (shekaru 72)[1]
Bujumbura, Ruanda-Urundi
Spouse Peter Bassez
Gilles Herbulot
Issue

from first marriage:
Frédérique Bassez,Kamatari

Wilson Lixon ,



from second marriage:
Jade Herbulot Kamatari
Arthur Herbulot Kamatari <--list children in order of birth-->
Gida Ntwero
Mahaifi Prince Ignace Kamatari
Mahaifiya Agrippine
Sana'a model, writer, artist

Gimbiya Esther Kamatari (an haife ta a ranar 30 ga watan Nuwamba 1951 a Bujumbura) [2] marubuciya ce, mai talla, kuma gimbiyar Burundi. [3]

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

Esther Kamatari ta girma ne a Burundi a matsayin daya daga cikin ‘ya’yan gidan sarauta.[4] Ta yi karatu a makarantar National d'Administration du Burundi . [5] Bayan samun 'yancin kai a shekarar 1962, an hambarar da sarki a juyin mulkin soja, kuma an soke mulkin sarauta a shekarar 1966. Kamatari ta tsere daga kasar a shekarar 1970 bayan kisan mahaifinta kuma ta zauna a Paris, inda ta zama ’yar talla ta farko na Afirka a Faransa. [6][7] Wani yunkuri na sake kafa masarautar ya ƙare tare da kisan Sarki Ntare V a shekarar 1972. [8]

Tarihin Burundi bayan samun 'yancin kai ya kunshi rikice-rikice tsakanin mafi rinjaye na Hutu da' yan tsiraru na Tutsi.[9][10][11][12] yakin basasa na shekarun 1990 a Burundi da rikice-rikice tare da ƙasashen makwabta da kuma halin da dubban yara suka sha wahala daga yaƙi suka sa ta shiga cikin Ƙungiyar Jama'ar Burundi a Faransa. A Burundi ta yi fice da aikin jin kai.

Tsarin zaman lafiya da Afirka ta Kudu ta yi ya bada daman gudanar da zaɓe a Burundi, kuma Esther Kamatari da jam'iyyarta Abahuza, wanda ke nufin "haɗakan mutane wuri daya," za su wanzu a kan dandalin maido da mulkin sarauta.[13]

Aure da yara[gyara sashe | gyara masomin]

Esther ta auri wani mutumin Faransa mai suna Gilles . [4][13] Ya kasance likita ne. Suna da 'ya'ya biyu, Jade da Arthur. Esther tana da ‘ya kafin auren, Frédérique da ɗa Wilson Lixon daga alakar ta na baya.[2][4]

Gudanarwa[gyara sashe | gyara masomin]

Daraja[gyara sashe | gyara masomin]

Darajar kasar waje
  • Knight of the National Order of the Lion (Jamhuriyar Senegal, 14 ga Agusta 2002).  [ana buƙatar hujja][<span title="This claim needs references to reliable sources. (June 2020)">citation needed</span>]

Littattafai[gyara sashe | gyara masomin]

  • [Hotuna a shafi na 9] Yarima na Rugo, labarina. Bayard, [18][15] 

Kakanni[gyara sashe | gyara masomin]

 

Dubi kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin marubutan Afirka (bisa ƙasa) #Burundi

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Esther Kamatari et Marie Renault, Princesse des Rugo. Mon histoire, Bayard, Paris, 2001, Template:P..
  2. Soszynski, Henry. "BURUNDI". members.iinet.net.au. Archived from the original on 28 July 2018. Retrieved 2018-05-23.
  3. "HRH Princess Esther Kamatari of Burundi - Royalbridges.org". royalbridges.org (in Turanci). Archived from the original on 2018-05-24. Retrieved 2018-05-23.
  4. 4.0 4.1 4.2 "Esther Kamatari: The princess who wants to be president". The Independent (in Turanci). 2004-10-22. Retrieved 2022-05-29.
  5. "Princess Esther Kamatari". www.facebook.com (in Turanci). Retrieved 2022-05-29.
  6. Refugees, United Nations High Commissioner for. "Refworld | Burundi: Role of members of the former royal family, the Baganwa (singular, Ganwa) in the political arena; whether a movement supporting the return of the monarchy in Burundi exists; whether the Baganwa have facial traits that distinguish them from Hutus and Tutsis (May 2003 - May 2009)". Refworld (in Turanci). Retrieved 2022-05-29.
  7. Friel, Mikhaila. "The incredible life of Princess Esther of Burundi, France's first Black model who left royal life behind after her father's assassination". Insider. Retrieved 2021-02-03.
  8. "Esther Kamatari: The princess who wants to be president". The Independent (in Turanci). 2004-10-22. Retrieved 2022-05-27.
  9. "Burundi country profile". BBC News (in Turanci). 2011-04-14. Retrieved 2022-05-29.
  10. "Commission of Inquiry: Burundi". United States Institute of Peace (in Turanci). Retrieved 2022-05-29.
  11. Refugees, United Nations High Commissioner for. "Refworld | Chronology for Tutsis in Burundi". Refworld (in Turanci). Retrieved 2022-05-29.
  12. "Crisis in Burundi, April 1995". www.africa.upenn.edu. Retrieved 2022-05-29.
  13. 13.0 13.1 USman, M. A. Jr. (2011-03-24). "Esther Kamatari". TGBP (in Turanci). Archived from the original on 2022-05-28. Retrieved 2022-05-29.
  14. "Esther Kamatari: The princess who wants to be president". The Independent (in Turanci). 2004-10-22. Retrieved 2022-05-27.
  15. 15.0 15.1 "Esther Kamatari". aflit.arts.uwa.edu.au. Retrieved 2022-05-29.
  16. "afrol News - Burundi princess, top model seeks presidency". www.afrol.com. Retrieved 2022-05-29.
  17. "From princess to supermodel... to president?". www.iol.co.za (in Turanci). Retrieved 2022-05-29.
  18. "9782227139145: Princesse des Rugo, mon histoire - AbeBooks - Kamatari, Esther; Renault, Marie: 2227139145". www.abebooks.com (in Turanci). Retrieved 2022-05-29.

Haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]