Every House has its Man

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Every House has its Man
Asali
Lokacin bugawa 1949
Asalin suna كل بيت له راجل
Asalin harshe Larabci
Ƙasar asali Misra
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
Launi black-and-white (en) Fassara
Direction and screenplay
Darekta Ahmed Kamel Morsi (en) Fassara
'yan wasa
External links

Kul Bayt Lahu Rajel listen ⓘ (Larabci: كل بيت له راجل‎, Kowane Gida Yana Da Mutuminsa) Fim ɗin wasan kwaikwayo ne na Masar da aka shirya shi a shekarar 1949. Taurarin fim ɗin su ne, Abdel Alim Khattab, Faten Hamama, Mahmoud El Meliguy, da kuma Amina Rizk. Ahmed Morsi ne ya shirya fim ɗin.[1]

Fim ɗin a kan wani mutum ne da ya rasu ya bar wata gwauruwa da ‘yarta. Wata rana mahaifiyar ta haɗu da wani mutum, wanda daga baya ta kamu da soyayyar sa. Ita ma ɗiyarta tana sonsa, kuma ta rasa gane kansa bayan ta gano cewa ta bar saurayin nata ga wani mutum da ke hulɗa da mahaifiyarta.[2]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Faten Hamama a Faten
  • Mahmoud El-Meliguy a matsayin Amin
  • Amina Rizk a matsayin Uwa
  • Abdul Alim Khaddab

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Film summary, Faten Hamama's official site. Retrieved on January 4, 2007.
  2. Film summary, Faten Hamama's official site. Retrieved on January 4, 2007.